Firar Masoya Kashi na Daya

Firar Masoya Kashi na Daya


[2/11, 2 PM] Abbakar: Duk sunyi kyau idan kalli wannan na kalli wannan
[2/11, 2 PM] Abbakar: Wlhy muryar ka tanada dadi sosai
[2/11, 2 PM] Abbakar: I love you so much❤😘
[2/11, 2 PM] Abbakar: Nama kasa me zance tun dazu sai kallon photo ki nake😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Hope ur night was amazing 🤩 🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Yes baby nd u
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Naki yafi nawa sau 100😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Have a nice dream
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Same to u my lov
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Masha Allah
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ai ba gyalen da xaka  a mafarkina kaima kasani  Sai nawa 🙈
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kinyi mafarki na🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Gaskiya naji dadi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: My night it was cool 😚😚
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ance Idan latecomer ya shigo cikin rayuwar budurwar ka Sai dai kaji Ana cewa daga tanbaya fa ingayamuku shikenan aka daura aure
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wanda yayi shekaru yana nema latecomer yabarshi da tagumi 😃😃😃
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Dama ance aji tsoron latecomer ko 😃😃😃
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kennan nine latecomer😂
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To waya sani tukun kila ko bayan ka akwai Wanda yafika uxuri ko 😀😃😃😄🤣
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amma dae da wahala a iya anshe maka budurwa da
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amma dae kasan latecomer sae yana Shan tsinuwa ko 😁😁
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ai bazata kamashi ba, don ta banza ce😂
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Dama tun can ba rabonshi bace shiyasa
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To na daena
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Hahhh don Allah bari kayarmin da gaba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Fa*
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kana bawa mace hakkin ta na soyayya sosai ga alama
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Meyasa kikace haka?
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Don Allah ki daina zugani kada naga kamar hakane
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ko
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wlhy Allah haka ne ba abunda na fada a ciki da son xuciya
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Bakajin xafin bata lokacin ka, bakajin xafin bata abunka ga kalamanka tamkar saukar xuma a halshe 😚 uwa uba ma xallar madarar xakin muryan ka 😚🥰🤭🙈
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Hakan ya nunamin cewa gidanka xai xamemin tamkar aljanna
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kece hurun’en dake cikin aljarnar😘
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan nagode
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kanada aji asalin aji ma
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ai kin fini zaki murya shiyasa kika zautar dani kika rudar dani ba wani aji haka na gigice ban masan lokacin da nace Ina sonki ba🥰🥰🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Yadda kake daban da sauran maxa na tabbatar haka matarka xatayi daban da sauran mataye
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Tun yaushe muke chart da Kai amma Bakayi maganar numbr na ba, tabbas Kai ba kamar sauran maxan duniya bane wlhy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amma ai yanzu da zunciya ta aikoni ban masan na karba ba😂
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amma ai baiyi aiki a gurinki ba😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Yayi for the first time kuma hakan ne yasa kayi nasarar mallakar xuciyata cikin yan mintina
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wlhy wannan maganar taka 💯 ☑️
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Insha Allahu xan kasance haske, ni’ima, Rahma, Jin dadi tare da nutsuwa a cikin rayuwarka da xuri’arka baki daya
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wannan hakane shiyasa ma jiya na kasa bacci don nima kaina nasan nayi babban kamu
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Tabbas haddai idan kece matar don na tabbatar kece zaki kara banbantani da sauran maza na dawo hayyacina
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Dama koba komai aike rahma ce, don haka na tabbata zaki iya babyna🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Awwnnn🥰🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kasan ni inason soyayya
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Idan kabiyewa soyayya na baxakayi bacci ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kaje ka kwanta kayi bacci
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ina respecting soyayya kuma
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ni kuma ina sonki kinga ko dole na biye miki muyita soyayya🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wlhy a gidanka ko karfe biyun dare katasheni kace inma tuwu da miya a Daren nan wlhy Allah Idan ba mutuwa tayimin gaggawa dae nayima kuma batare da bata raeba, Sabida matsayi nane yasa hakan ai akwae mata a duniya duka amma nice wadda xaka isarda bukatar ka agareni ako wanne irrin lokaci
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan rahamana
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wannan haka yake
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan rahamana
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ai muna tare bamu ma fara ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Hakane!!!! Amma kasamu ka huta kayi baccin sosae
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Bazan ma tadake don aiki a irin wannan lokaci ba matata indai kikaji na tabaki a irin wannan lokaci donki tashi to tabbas soyayya zamuyi badai aikin dazai gajiyarmin dake ba🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ina kaunarka har ma bansan ta yarda halshena xai iya furta maka ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ga mama nan na tanbaya na wae lafiya kuwa Ramatu har yanxu Baki koma bacci ba ko bakida lafiya 😁😃😃🤣
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Batasan kuwa wlhy banida lfy ba ciyon so yakama xuciyata 😀😀😀
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nasan zaki iya mar’atussaliha🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: You’re always welcome kuwa a shirye nake da karbar bukatar ka cikin dadin Rae wlhy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Hahhh to muje mu kwanta😂
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Byee
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nima haka Ina kaunarki sosai wlh
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Tau 😁😁
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: I love you❤
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nagode rahamana😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ya naga Bakayi bacci ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: I love you more 💗
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Byeee
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wanine ya kirani
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Owk
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wlh nayi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ga wankin kafar da akayimin yau
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ga alama dae baxaka samu kowa baccin nan ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Inason na aureka na rayu da Kai
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Sosae ma kuwa
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Bayan Angama min gyaran Kai
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amma Ina  tsoro wlhy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Insha Allahu baxamu rabu ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Aamma wlhy to be sincere Ina kaunar ka
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nima haka wlh
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Me kike tsoro ne baby
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wlh nafi kaunarki🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: In Shaa Allah🕺😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ki gaya masa kinyi miji
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kin dagamin da hankali
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan zanci gaba da cewa matana🥰🥰😘
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Babyna kice yau zan kwana kallonki kenan, nagode sosai photo sunyi kyau💋💋💋💋
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ba komai ka kwantar da hankali ka don Allah
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Awwnn🥰🥰 kyakkyawan mijina
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Bazai kwanta ba sai kin zama tawa, na bude gyale🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kwantar da hankali ka
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kaje ka kwanta
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Have a nice dream
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan matana
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: I love u
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Same to u
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ya kika tashi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Lfyqlau
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Morning matana
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Good morning saheeb
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Love u more baby💋
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Mijinki zai koma bacci
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ya sanyin nan
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ki kulamin da kanki
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan ya huta
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To insha Allah xangayama mama surukinta na gaida ita
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan yar gaban goshin miji
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Angama Ranka ya dade✊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amma mijina yamin voice ko kadan ne naji muryarshi kafin yatafi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ina gaida mama da kakana idan ta tahi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Inasonta haka
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Allah sarki, ai indai kiranki ne bazaki takura ba😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Baxaka daga bane ?
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Inata so na kiraka kuma banaso inkira yaxamana nice natashi ka
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nima ai bacci natashi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Bari in tashi indanyi brush sai in kiraki
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Gashi kuma kinwa kayan kyau
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ya fitarmin da kyaun matata sosai
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ni dae kadaga
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Allah ko mijina 😚😚
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Mai gidana nikadae
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Don da kyaun ki suka sameki
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Waton bama kayan suka min kyau ba ni ce nayi masu kyau 🤣🤣🤣
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Don kece kika musu kyau basu suka miki ba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Mijina Barka da asuba
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Maidakina🥰
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: I love you
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Love you too darling💋
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Natashi Lfyqlau
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Barka dai mata da gari
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Kana fasa min Kai
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ya kika tashi
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Saheeb
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: No kin wuce haka ai
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Na’am matana
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Na’am
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Saheeb
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wlh nina haka nake mugun sonki
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: So mai tsananin gskee wlhy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Dake nake kwana dake nake tashi dake nake yini
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ina sonka
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Duk rayuwata ta chanza saboda ke
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Saheeb wanne irrin canji fa
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Canji na alkairi matana kullun cikin farinciki nake ta dalilinki, ina samun kulawarki idan zan kwanta haka ma daga na tashi na tashi da kulawarki😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Wanda bai sameki ba yayi hasara
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Keta dabance wlh
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Haka kuma Kai na daban ne mijina
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Cancantar ka tasa haka mijina
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Insha Allah xan kasance sama hakan, Har’abada baxaka daina furta wannan kalmar ba nayi alkawali har ga Allah
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nagode da wannan karamcin matana
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: U already deserve more than this
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Bakada bukatar godiya
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Amen ya Allah
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Masha Allah ya cika miki wannan matana🙏
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Sai anjima
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: No matana yadda kikemin godiya ma yayi kadan, da akwai wata kalma wadda tafi godiya da ita zan fada
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Ina xuwa bari na shiga wanka nafito kasan 8 xanfita
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Atashi lfy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Byee
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Nima zanyi bacci
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: I love you❤😘🤟
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Love you too
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Lfyqlau ranka ya dade
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Thnk u
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Matana ya school
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Mijina Ina Jin dadin yadda kake mu’amalantana wlhy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To Masha Allah sarauniyata
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Dole ne matana tunda ina kaunarki😊
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Eh haka ne
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Xankira insha Allah
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Uwar gida ran gida
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Dafatar mijina yatashi lfy
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: To shikenan
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Mai gida takobin daga
[2/11, 2:00 PM] Abbakar: Masha Allah matata mai gyaran jiki ce😊🥰

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023