Kalaman Yabon Budurwa/Masoyi – Haskenews-All About Arewa

Bazan taba cikaba seda kai huby, kamar yadda se an ambaci A kafin ace B to haka kaima dole Kaine gaba jagaba Kaine sarkina hukuncin daka yanke ya zartu,bazan dena kadaici ba se sanda ka daukeni ka kaini gidanka amatsayin matarka.Jigon rayuwa soyaiya ce, ni nasamu nawa jigon abokin rayuwa,taya zan iya rayuwa bakai bana … Read more

Kalaman Masoya – Haskenews-All About Arewa

 Kalaman Masoya Ina son Wanda yake sonka masoyina, haka ina kin Wanda yake kinka abin kauna, Kaine Wanda kasa na zamo Zara cikin taurari, Kaine na zaba amatsayin abokin rayuwa, na baka iko akaina kai yadda kaso bazan taba yi maka goriba, dukkan ajin dake agareni babu shi yanzu na sauko   akoda yaushe ashirye nake … Read more

Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023

Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023 Kamar yadda muka saba kawo muku sabbin zafafan kalaman soyayya a kowace shekara, yau ma mun kawo muku sabbin zafafan kalaman soyayya 2023 A wannan karon mun kawo kalaman soyayya masu dadi, da kalaman soyayya na zamani, da kuma kalaman soyayya masu kara dankon kauna.  Hakika so wani linzami ne … Read more

Kalaman Fira Tsakanin Masoya – Haskenews-All About Arewa

Barka da wanan lokaci, ya zoborodon zuciyata dake zoborodo lamirjen tsantsar kaunaka araina, ina fatan kana lfy mai martaba nasan zakai tunanin meyasa nakira ka  da mai martaba, kakai na kirakane domin kai kadai ne ke mulkin acikin zuciyata, bama iya mai martababa,  kai sarkine agareni dake iya sarrafa duk wata gaba dake yabanka da … Read more

Kalaman Kauna 2023/2024 – Haskenews-All About Arewa

Aminci Allah ya tabbata agareka mutum na gari, mutumin na farko da soyaiyar shi tai tasiri araina , ka shayar dani ruwan zumar soyaiya, kulawar da kake banice take karamin kaimi asoyaiyar ka,se nakeji nafi kowace mace Sa a da dacen nagartaccen masoyi kamar ka, idan na rufe idanuna kai nake gani haka ma idan … Read more

Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya

Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya Sakon mu na yau. Aslm masoyina  sanyin raina mai  babbar fada acikin zuciyata, kaine mai mulkin dukka zuciyata mai  girman mukami acikinta kai kadaine mamallakinta, babu Kowa acikinta sekai  domin ka zama gagara badau da ya zamanto wanda ya kori Kowa, kuma Kaine zaka cigaba da mulkarta na har  abada, … Read more

Kalaman soyayya: Kalaman Rarrashi Tsakanin Masoya

Kalaman  mu nayau shine.tayashi janjantawa akan abinda yasameshi Bayan sahibin naki  ya   tafi kasuwa ko kuma aiki, zaki kira wayanshi  kamar haka, hello my sweet heart ya kake ya aiki, KAIKUMA ZAKA AMSA MATA KAMAR HAKA, ina lafiya gimbiyata ina fatan kema kina lafiya, ZEKICE, ina fatan dai komai yana tafiya daidai ko dear, KAIKUMA … Read more

Kalaman Soyayya: Fira Tsakanin Saurayi da Budurwa

Kalaman mu nayau. Sakon text dazaki  turamai  da  safiya, daya tashi daga barci  ya bude wayarshi Sakon kine nafarko, shi ze fara gani, slm rabin raina, jinin jikina, ina fatan katashi cikin koshin lfy, ya sanyin idanuna, yau labari mai dadi, bude kunnanka kasha, amma kafinnan, ina fatan kaci abinci don bana son kana zama … Read more

Kalaman soyayya masu dadi da ratsa zukata

Ina godiya ga Allah daya bani kai amatsayin masoyina, me kaunata, cikar burina ,Wanda nake fata yazama miji agareni, kyaukyawar zuciyarkace ta bayyana kyawawan halayyarka wanda suke sakamin cikkakiyar nutsuwa acikin ruhina,sama cike take da taurari masu hasken dake haska duniya acikin kowani dare, Amma haske mafi haska fuska dake acikin duhun zuciya na ganshine … Read more